Kalli Kayatattun hotunan Rahama Sadau
Tauraruwar Fina-finan Hausa,Rahama Sadau ta dauki sabbin hotuna inda ta sakarwa masoyanta.
https://twitter.com/Rahma_sadau/status/1855942408631964005?t=Qnkpbbj-3J2Kz17SjrQgiQ&s=19
Da yawa sun yaba da hotunan.







