Thursday, March 5
Shadow

Yaya kalar ruwan ni’ima yake

Gaban mace
Ruwan ni'ima yana zuwane a yayin da sha'awar mace ta motsa. Kuma yana zuwane dan ya sa a ji dadin jima'i, shi namiji ya ji dadin yin jima'in hakanan itama macen ta gamsu. Ruwa ne fari kuma me yauki. Kuma yana saurin bushewa ko bacewa. Shi wannan ruwa yana taimakawa wajan wanke gaban mace da kuma sawa yayi santsi, watau idan namiji zai yi jima'i da ita, wannan ruwa zai sa mazakutarsa ta shiga cikin farjin macen cikin sauki da jin dadi ba tare da amfani da yawu ko wani mai ba. Macen da bata da irin wannan ruwa, ko kuma babu shi isashshe, shi yasa ake amfani da abinda ake cewa Lubricant, wanda mai ne dake sa mazakuta ta shiga farji ba tare da matsala ba ko jin zafi, akwai wanda ake sayarwa a shaguna, amma ana amfani da man zaitun ko man kwakwa duk sun iya yin wannan aiki. S...

Sunan fir’auna na gaskiya

Tarihi
Babu tsayayyar magana akan ainahin sunan Fir'auna wanda suka yi zamani da Annabi Musa (A.S). A Qur'ani dai an bayyana mana sunansa da fir'auna, saidai masana tairihi na zamani, sun bayyana cewa, sunan Fir'auna, sunan sarautane a kasar Misra/Egypt, akwai ainahin sunansa na gaskiya. Majiyoyi da yawa sunce sunan Fir'auna na gaskiya shine MUSAB BIN WALID. A turance kuma, Masana Tarihi da yawa sun ce sunan sa, Ramesses II Saidai wasu kalilan sun ce sunansa Seti I. Ko ma dai menene sunansa, abin sani shine la'anannen Allah ne, wanda yayi mulki da zalunci wanda kuma karshensa wuta. Allah ne mafi sani.
DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bada umarnin cire kowanne irin haraji akan magunguna da kayan asibiti da ake shigowa da su ƙasar nan

DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bada umarnin cire kowanne irin haraji akan magunguna da kayan asibiti da ake shigowa da su ƙasar nan

labaran tinubu ayau, Siyasa
Cire harajin ya shafi kayan asibiti da suka haɗa da magunguna na ƙwayoyi da na ruwa, sirinji da allurai, sanke na rigakafin cizon sauro, abubuwan gwaji na gaggawa, da sauran kayan amfani a asibiti na yau da kullum. Hakazalika, umarnin na shugaban ƙasa zai ƙara ƙarfafawa masana'antun sarrafa magunguna da kayan asibiti na cikin gida wajen kara inganta su da samar da su a wadace. Wannan zai rage farashin magunguna da kuma wadatar su a lunguna da saƙon kasar nan don amfanin ƴan Najeriya.

Menene sunan aya da turanci

Amfanin Aya
Sunan Aya da Turanci Tiger Nuts. Kuma tana da amfani da yawa a jikin mutum. Tana taimakawa maza wajan kara karfin mazakuta. Tana taimakawa wajan samun haihuwa. Tana maganin basir. Tana taimakawa lafiyar zuciya. Tana hana fata tsufa. Tana taiamkawa wajan rage kiba. Tana taimakawa mata wajan gyaran fata. Yana taimakawa lafiyar gashi. Ana cin aya kai tsaye. Ana kuma hada ta da dabino. Ana yin kunun ta da sauran hanyoyin Amfani da ita.

Amfanin aya ga maza

Amfanin Aya
Aya, wanda ake kira tiger nuts a Turance, yana da amfani da dama ga maza. Ga wasu daga cikinsu: Karuwa da ƙarfin jima'i: Ana amfani da aya a matsayin aphrodisiac (abun da ke ƙara sha’awa) a al’adu da dama. Yana taimakawa wajen ƙara ƙarfin jima’i da kuma inganta aikin gaban namiji. Gina jiki: Aya tana ɗauke da ma'adanai da bitamin masu yawa kamar iron, calcium, potassium, da magnesium. Hakan yana taimakawa wajen gina jiki da kiyaye lafiya. Inganta aikin zuciya: Aya tana da yawan fiber wanda ke taimakawa wajen rage yawan cholesterol a jini, hakan yana taimakawa wajen inganta aikin zuciya da rage haɗarin kamuwa da cututtukan zuciya. Ƙara ƙarfin ƙashi: Aya tana da yawan calcium wanda ke taimakawa wajen ƙarfafa ƙashi da hana lalacewar ƙashi. Kiyaye lafiya: Aya na da antioxid...
An dakatar da Ministar Muhalli a kasar Maldives me suna Fatima bisa zargin tawa shugaban kasar, Mohamed Muizzu sihiri yana ta làlàtà da ita ba tare da ya sani ba

An dakatar da Ministar Muhalli a kasar Maldives me suna Fatima bisa zargin tawa shugaban kasar, Mohamed Muizzu sihiri yana ta làlàtà da ita ba tare da ya sani ba

Abin Mamaki
Hukumomi a kasar Maldives sun dakatar da ministar Muhalli ta kasar, Fathimath Shamnaz Ali Saleem bisa zargin tawa shugaban kasar, Mohamed Muizzu sihiri wanda yasa yake ta lalata da ita ba tare da ya sani ba. An dai dakatar da ita daga aikin ministar tare da wasu 2 inda hukumomi a kasar ke cewa suna bincike akanta. Zuwa yanzu dai hukumomin kasar basu bayyana irin sihirin da Fatima tawa shugaban kasar ba. Amma wasu rahotanni da ba'a tabbatar dasu ba sun bayyana cewa, Fatima ta yi lalata da shugaban kasar ne wanda daga baya matar shugaban kasar ta gano. Dan hakane mataar shugaban kasar ta sakata gaba, inda ta yi sanadiyyar kulla mata abinda yasa aka kamata. Wasu majiyoyi sun kara da cewa, ana zargin Fatima ta sihirce Shugaban kasar ne.
Kalli Bidiyo: Ni dai na San tun kafin muyi Aure muke yin Tarayya da ita, so labari ne kawai idan ta fada muku cewar bayan da muka yi Aure ta gane ni ba gwarzon Namiji bane, ai tun kafin muyi Aure muke tare, ai da Zarbalulun bata tashi baza ta yadda ayi Auren ba; inji G-Fresh Al’ameen

Kalli Bidiyo: Ni dai na San tun kafin muyi Aure muke yin Tarayya da ita, so labari ne kawai idan ta fada muku cewar bayan da muka yi Aure ta gane ni ba gwarzon Namiji bane, ai tun kafin muyi Aure muke tare, ai da Zarbalulun bata tashi baza ta yadda ayi Auren ba; inji G-Fresh Al’ameen

G-Fresh Al'amin
Tauraron Tiktok G-Fresh Al-amin ya mayarwa da tsohuwar matarsa, Sayyada Sadiya Haruna da martani bayan hirar da Hadiza Gabon ta yi da ita. Ga dai abinda yace kamar haka: Ni dai na San tun kafin muyi Aure muke yin Tarayya da ita, so labari ne kawai idan ta fada muku cewar bayan da muka yi Aure ta gane ni ba gwarzon Namiji bane, ai tun kafin muyi Aure muke tare, ai da Zarbalulun bata tashi baza ta yadda ayi Auren ba; inji G-Fresh Al'ameen. https://www.tiktok.com/@kanostatematerial/video/7385768927281958150?_t=8nb5xzRZHEb&_r=1 Shuaibu Abdullahi
“Idan Aka Kira Ni Naje Aso Villa a Matsayin Uwargidan Shugaban Kasa Ba Zan Je Ba” – Patience Jonathan

“Idan Aka Kira Ni Naje Aso Villa a Matsayin Uwargidan Shugaban Kasa Ba Zan Je Ba” – Patience Jonathan

Siyasa
Uwargidan tsohon shugaban kasa, Dame Patience Jonathan ta ce idan aka bukaci ta koma fadar shugaban kasa ta yi aiki a matsayin uwargidan shugaban Najeriya, za ta ki ba zata jeba. A cikin wani faifan bidiyo na Misis Patience, wacce ta yi magana a ranar Juma'a a wurin wani taron jama'a, ta ce " damuwar Najeriya ta yi yawa", tana mai jaddada cewa ta yi kasa da lokacin da take kan mulki. A cewarta, “Idan kun kira ni yanzu don naje villa, ba zan je wurin ba. Ba zan yi ba. Ba ku ga yadda nake matashiya ba? Damuwar tana da yawa. “Matsalar Najeriya ta yi yawa. Idan Allah Ya yi nasarar fitar da ku daga cikinta, to ku tsarkake Shi. Ya kai ka can sau ɗaya, me yasa kake son komawa can kuma”? Dimokuradiyya ta rahoto cewa tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya fice daga fadar shugaban ka...

Amfanin Aya ga budurwa

Amfanin Aya
Aya tana da yawan amfani ga budurwa, wanda suka hada da: Inganta Lafiyar Fata: Saboda yawan antioxidants da Omega-3 fatty acids da take dauke da su, aya tana taimakawa wajen inganta lafiyar fata, rage kuraje, da kuma sanya fata ta yi kyau. Kula da Matsayin Hormones: Aya tana dauke da lignans, wanda suna da kaddarorin da suke kama da estrogen, wanda zai iya taimakawa wajen daidaita hormones a jiki, musamman ga mata masu fama da matsalolin haila ko kuma matsalolin al'ada. Inganta Lafiyar Gashi: Abubuwan gina jiki da aka samu a cikin aya suna taimakawa wajen inganta lafiyar gashi, sa gashi ya yi kauri da kuma rage karyewa. Rage Nauyi: Aya tana taimakawa wajen rage nauyi saboda yawan fiber da take dauke da su, wanda ke sa mutum ya ji ya koshi da sauri kuma ya rage yawan ci. Ing...

Amfanin aya ajikin mutum

Amfanin Aya
Aya, wanda ake kira "Tiger Nut" a Turance, tana da amfani ga lafiyar jikin mutum. Ga wasu daga cikin amfanoninta: Kayan Abinci mai Gina Jiki: Aya tana dauke da ma'adinai, bitamin, da fiber masu yawa, wanda suke taimakawa wajen inganta lafiyar jiki. Rage Cholesterol: Tana taimakawa wajen rage matakin cholesterol a jiki, wanda ke rage hadarin kamuwa da cututtukan zuciya. Inganta narkar da abinci: Saboda yawan fiber da take dauke, aya tana taimakawa wajen inganta narkar da abinci da kuma magance matsalolin ciki kamar kumburi da rashin shiga bayan gida. Omega-3 Fatty Acids: Aya tana dauke da Omega-3 fatty acids, wanda suke taimakawa wajen inganta lafiyar zuciya da kwakwalwa. Antioxidants: Aya tana dauke da antioxidants, wanda suke taimakawa wajen yakar radicals masu cutarwa...