Maganin farin ruwa mai karni
Ruwan dake fita daga gaban mace ba matsala bane, kuma ba zaki iya dakatar dashi ba domin haka jikinki yake, Haka Allah ya halicceshi.
Fitar ruwan na faruwa ne dan wanke al'aurarki da kasancewarta cikin koshin lafiya.
Saidai yakan iya zama alamar cuta idan ya zama ruwan yana:
Saki jin kaikai.
Yana da wari ko karni kamar na kifi.
Yayi kalar toka ba mai duhu ba ko ace kalar mugunya.
Yana fita da gudaji-gudaji.
Yana sa ki ji zafi yayin fitsari
Ya canja kala zuwa green ko ruwan ganye.
Dalilin da yasa kike ganin farin ruwa me karni a gabanki.
Likitoci basu kai ga sanin duka abubuwan dake kawo irin wannan ruwa me karni da yauki a gaban mace ba ko ace infectio ba, amma akwai abubuwan da ke taimakawa wajan kamuwa da infection da aka fi sani kamar haka:
Yin Jima'i ba...





