Friday, January 2
Shadow

Peter Obi ya bayyana cewa, Abin takaici ne ganin Babu Motar Kwana-Kwana data je wajan da Dan Damben Najeriya, Anthony Joshua yayi Khàdàrì

Peter Obi ya bayyana rashin jin dadin rashin ganin Motar Kwana-kwana a wajan hadarin da ya auku da dan damben Najeriya, Anthony Joshua.

Ya bayyana cewa, Abin takaici ne faruwar hakan.

Peter Obi ya mai fatan samun sauki, saidai lamarin ya jawo cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  A karin Farko a Tarihi, Sunan Muhammad ya shiga cikin sunaye 10 na farko da aka fi sakawa Jarirai sabbin haihuwa a birnin New York City na kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *