Tuesday, April 21
Shadow

Za’a yi zaman majalisar zartaswa na musamman dan Karrama shugaban Buhari a yau

A yau, Alhamis, za’a yi zaman majalisar zartaswa dan karrama tsohon shugaba kasa, Marigayi Muhammadu Buhari wanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai jagoranta.

Me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar ta shafinsa na Facebook.

A ranar Lahadin data gabata ne dai tsohon shugaban kasar ya rasu a landan yana da shekaru 82.

An kuma binneshi a mahaifarsa Daura.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: An fara Kiraye-Kirayen a kori sojan daya tare Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesome Wike daga aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *