A gobe Juma’a idan Allah ya kaimu, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai kaiwa majalisar tarayya kasafin kudin shekarar 2026.
Kakakin majalisar, Tajudeen Abbas ne ya bayyana hakan ranar Alhamis a yayin zaman majalisar.