Sunday, September 6
Shadow

Ranar Juma’a Shugaba Tinubu zai kaiwa majalisar Tarayya kasafin kufin shekarar 2026

A gobe Juma’a idan Allah ya kaimu, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai kaiwa majalisar tarayya kasafin kudin shekarar 2026.

Kakakin majalisar, Tajudeen Abbas ne ya bayyana hakan ranar Alhamis a yayin zaman majalisar.

Karanta Wannan  SUBHANALLAH: An wayi gari da ambaliyar ruwa da ba'a taba ganin irinsa ba a cikin garin Maiduguri. Ruwa ya shafe gidajen mutane a halin da ake ciki yanzu haka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *