Saturday, January 24
Shadow

Rashida Mai Sa’a ta jawo cece-kuce bayan cewa duk me sukar dan makullin da take sayarwa matan aure dake hana mazansu neman mata a waje Màzìnàchìnè

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a Ta dauki hankula sosai bayan da ta bayyana cewa masu sukar dan makullin da take sayarwa matan aure dake hana mazansu neman mata a waje mazinata ne.

Rashida ta samu Raddi daga masu fadakarwa a kafafen sada zumunta irin su Baffa Hotoro da Dr. Hussain Kano inda suka bayyana abinda take yi da cewa shirkane.

Karanta Wannan  'Yan Bìndìgà sun sake kai mummunan hari Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *