Tuesday, March 17
Shadow

Rigi-Rigi:Ya gama Tallar Shirka ya koma ga Allah>>Inji Wannan ‘yar Najeriyar dake zaune a Saudiyya

Wata ‘yar Najeriya dake zaune a Saudiyya ta bayyana cewa, Malam Rigi-Rigi ya kammala tallar shirka ya koma ga Allah.

Tace ya kammala tallar shehunnai amma yanzu ya koma ga Allah.

Tace Allah ya jikan Musulmi.

https://www.tiktok.com/@useryardubaitarasulu/video/7602478845060599047?_r=1&_t=ZS-93cev3vlUq8
Karanta Wannan  Dauda Kahutu Rarara ya Zaɓi Ummi Ibro A matsayin Sabuwar P.A. dinsa Sakamakon Aurensu da Aisha Humaira da ake shirin daurawa yau a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *