
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya bayyana cewa, Saboda yaki yadda ya koma jam’iyyar APC sai kala masa sharri ake.
Yace ana masa sharrin wai yana da hannu a matsalar tsaron dake faruwa inda yace amma abin jin dadi shine a jihar Bauchi basu fama da matsalar tsaro.
Sannan yayi zargin ana amfani da hukumar EFCC dan a bata masa suna.