Monday, December 16
Shadow

Sai an shekara 6 ana shan wahalar da cire Tallafin man fetur ya kawo>>Inji Shugaban ADC

Shugaban jam’iyyar ADC, Dr Ralphs Okey Nwosu ya bayyana cewa, sai an shekara 6 ana wahala kamin a kawo karshen wahalar da cire tallafin man fetur ya jefa mutane.

Ya bayyana hakane hirar da Daily Trust ta yi dashi.

Cire tallafin man fetur ya jefa mutane da yawa a cikin matsin rayuwa inda mutane suka rika fama da abinda zasu ci wanda a baya ba haka bane.

Saidai Gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta bayyana cewa, wannan mataki ne data dauka dan amfanar al’umma baki daya wanda kuma na dolene.

Karanta Wannan  Shugaban Kasa Tinubu Ya Nada Sabon Jagorancin Hukumar Kula Da Ayyukan Yan Sanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *