Thursday, January 30
Shadow

Sakonnin soyayya na kewa

Ga Sakonnin Soyayya na kewa, watau idan masoyi yayi nesa dake ko kun yi nesa da juna ko kun kwana biyu baku hadu ba.

Ina matukar kewarki.

Ina kewarka.

Dama kina kusa hmmmm…

Na yi kewar kallon kyakkyawar fuskarka.

Na yi kewar kallon kwalliyarki.

Na yi kewar kallon surarki me sani a shauki.

Rashin ganinki yasa na ji kamar banda lafiya.

Rashin ganinka nasa in kasa cin abinci.

Rashin ka kusa dani yasa naji duniyar ta isheni.

Nifa zan biyoka inda kake dan ji nake kamar ni kadaice a garinnan saboda bana ganinka.

Idan baka kusa akwai matsala.

Na kan ji kamar inyi tsuntsu in zo inda kake.

Karanta Wannan  Kalaman barkwanci a soyayya

Bazan kara yadda ka yi nesa dani haka ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *