
SANÀRWAŔ GAGGÀWA: Wannan Mutumin Yana Mai Kira Ga ‘Ýàn Arewa Cewa Da Su Guji Bin Hànyar Makurdì A Yanzù Domiñ ‘Ýàn Kabìlar ȚV Suña Taŕe Hañya Da Sunàn Daukàr Fansà Sakamakoñ Wani Harìn Da Suke Zaŕgìn Fuĺàni Makiýaýa Sun Kài Musù
Ya ce su ma da kyaŕ sukà shà.
Jama’a akwai bukatar a yada (sharing) domin amfanar matafiya masu bin hanyaŕ.