Friday, December 5
Shadow

Sanata daya Tilo na jam’iyyar APGA, Senator Enyinnaya Abaribe shima ya shiga hadakar ADC

An hangi sanata daya Tilo daga jam’iyyar APGA, Senator Enyinnaya Abaribe shima a taron hadakar jam’iyyar ADC ta ‘yan Adawa.

Karanta Wannan  Tsaffin Janarorin soja ne ke satar ma'adanai a Najeriya>>Oshiomhole

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *