Wednesday, March 4
Shadow

Shagalin Birthday na Kano da ya dauki Hankula sosai

Dan Kano da ya kashe makudan kudade wajan yiwa ‘ya’yansa Birthday na ci gaba da daukar Hankula.

Ga wasu abubuwa game dashi:

Ana rade-radin ya kashe sama da Naira Biliyan 1 a wajan wannan bikin na Birthday din ‘ya’yansa.

Ya gayyaci mawaki, Davido wajan Bikin, Davido ya taba cewa idan an gayyaceshi wajan bikin Birthday akan biyashi dala $400,000 watau kwatankwacin sama da Naira Miliyan dari biyar kenan.

https://www.tiktok.com/@bright_lens.ng/video/7604661486970998034?_r=1&_t=ZS-93mLZX3BEaP

Ya kuma gayyaci Ali Jita, Ali Jita yace akan Biyan Miliyan 30 a wajan biki idan an gayyaceshi.

Hakanan Rahotanni sun ce Birthday Cake din da yawa ‘ya’yan nasa au 3 ya kai Naira Miliyan 70.

Karanta Wannan  Bayan da Kiraye-Kiraye suka yi yawa a karshe dai EFCC tace zata binciki tsohon Tsageran Niger Delta, Tampolo saboda wulakanta Naira

Rahotanni sun ce asalinsa dan Jos ne amma ya koma Kano da zama.

https://www.tiktok.com/@mekudywth0v/video/7604581440398871829?_r=1&_t=ZS-93mLqJ5BOIy

Da yawa dai sun nuna matukar damuwa kan yanda aka kashe kudi na fitar hankali a wannan Birthday din wanda mutane na cewa ko Dangote ba zai iya yin hakan ba.

Kalli Bidiyonsa yanda yake liken damin Dalar Amurka a comment kamar ba kudi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *