Friday, June 26
Shadow

Shin wai ina Kwankwaso? Ana ta cece-kuce bayan da manyan mutanen Kano suka je jana’izar Aminu Dantata Madina amma ba’a ga Kwankwaso ba

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Yayin da manyan mutanen jihar Kano suka hallara a Madina wajan jana’izar Marigayi Aminu Dantata, ana ta daga wuya dan ko za’a hango Kwankwaso amma ba’a ganshi ba.

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya jagoranci tawagar Gwamnan Jigawa da Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero zuwa jana’izar.

Da yawa sun yi tsammanin za’a ga Kwankwaso a cikin tawagar amma ba’a ganshi ba.

Hakan yasa ake ta cece-kuce akai.

Wasu dai na ganin zuwan Abba Gida-Gida ya isa ya wakilci Kwankwaso a wajan jana’izar, inda wasu ke ganin ya kamata ace shima Kwankwaso na wajan.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda sojan Najeriya me suna Muhammad yace a taimaka masa Tun shekarar 2017 yake son ajiye aikin soja amma na sama dashi sun hanashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *