Tuesday, November 18
Shadow

Matatar man Dangote ta kara rage farashin man fetur dinta

Matatar man fetur din Dangote ta rage farashin man fetur dnta inda a yanzu take sayar dashi akan Naira 840 maimakon 880 da yake a baya.

Hakan na wakiltar ragin kaso 4.5.

Bincike ya bayyana cewa Dangote ya rage farashin nasa ne bayan da farashin danyen man fetur ya fadi a kasuwar Duniya zuwa dala $67.50 daga Dala sama da $70 da yake a baya.

Wasu sauran kamfanonin ma sun rage farashin man fetur din nasu kamar yanda Dangote yayi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Bhata Ghari sun Shekye Kwamandan Yaki da kwachyen waya a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *