Tuesday, February 24
Shadow

Shugaba Tinubu ya karawa sabon shugaban sojojin kasa mukami zuwa Lieutenant General

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yiwa sabon shugaban sojojin kasa, Major General OO Oluyede karin mukami zuwa mukamin Lieutenant General.

Ministan tsaro Badaru Abubakar na daga cikin wadanda suka halarci wajan wannan karin mukami.

Karanta Wannan  Da Duminsa: An kàshè ma'aikatan ofishin jakadancin Israeyla 2 a babban birnin kasar Amurka, Washington DC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *