Thursday, July 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Shin wai Farfesa Isa Ali Pantami ina ya samu kudin da zai yi takarar gwamna, wace sana’a yayi ya samu kudin takara>>Malam ya Tambaya

Malam ya tamabayi cewa ina Farfesa Isa Ali Pantami ya samu kudin yin takarar gwamna, wace sana’a yake yi?

Ya kuma tambayi cewa shin ina ya samu kudaden da ya sayi gidaje har biyu a Abuja?

Malam yace Pantami ya fi kowa sanin irin fitinar dake cikin harkar mulki irin ta Najeriya.

https://www.tiktok.com/@aboukar.mmd/video/7603506470402968853?_r=1&_t=ZS-93h333dompd
Karanta Wannan  Da Duminsa: cikin sojojin da ake zargi da shiryawa shugaba Tinubu Jhuyin mulki, SB Adamu ne aka baiwa aikin Shekye Malam Nuhu Ribadu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *