
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya nasa sabon shugaban hukumar bautar kasa ta NYSC, wanda aka baiwa wannan sabon mukamin shine, Brigadier -General Nafiu Olakunle.
Kamin kaiwa wannan matsayi, yayi aiki da marigayi tsohon shugaban sojojin Najariya, Lt. General Taoreed Lagbaja a matsayin shugaban ma’aikatansa.