Friday, January 23
Shadow

Shugaba Tinubu ya sauka a kasar UAE

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a kasar UAE inda ya je dan halartar taron ci gaban kasashe.

Fadar shugaban kasar ta sanar da cewa karamin ministan harkokin kasashen waje na kasar ta UAE Sheikh Shakhboot Nahyan Al Nahyan ne ya tarbi shugaba Tinubun.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda Keke Napep ke tura Motar 'yansanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *