Friday, February 7
Shadow

Shugaba Tinubu ya sauka a kasar UAE

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a kasar UAE inda ya je dan halartar taron ci gaban kasashe.

Fadar shugaban kasar ta sanar da cewa karamin ministan harkokin kasashen waje na kasar ta UAE Sheikh Shakhboot Nahyan Al Nahyan ne ya tarbi shugaba Tinubun.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda matar shugaban kasar Botswana ta durkusa har kasa ta gaisheshi yayin da ake rantsar dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *