Wednesday, April 8
Shadow

Shugaba Tinubu ya zo na 3 a cikin shuwagabannin kasashen Duniya da suka fi rashawa da cin hanci

An bayyana shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a matsayin shugaban kasa na 3 mafi rashawa da cin hanci a Duniya.

Wata Kungiya me sunan Organized Crime and Corruption Reporting Project (OCCRP) ce ta bayyana hakan.

Kungiyar tace ta nemi a mika mata sunayen mutane da ‘yan Jarida da shuwagabannin Duniya dan tantance wannan batu.

Shugaban Kenya, William Ruto ne ya zo na daya sai shugaban kasar Indonesia,Joko Widodo ne ya zo na biyu shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne ya zo na 3.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Me barkwanci na Kudu, Sabinus yayi wasa da addinin Musulunci kuma musulmai sun nuna masa fushinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *