Friday, December 26
Shadow

Shugaban Jami’ar Tarayya Dake Lafia Kenan, AbdulRahman Yake Sanya Hannu A Jikin Rigunan Daliban Da Suka Kammala Karatu A Jami’ar, Inda Ya Hore Su Da Su Kasance Masu Da’a A Yayin Bukukuwan Kammala Karatun

Tun a farko dai hukumar gudanarwar jami’ar tarayya ta garin Lafia babban birnin jihar Nasarawa, ta soke duk wani biki da sunan murnar kammala karatu sakamakon wani mummunan hadarin da ya auku na wani babur mai kafa uku a yayin murnar kammala karatun da ake yi a cikin makarantar.

Karanta Wannan  Fitsari a tsaye Halal ne, Kuma Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi, Kuma ka karyata ka Mùtù ka shiga jahannama>>Inji Malam Ibrahim Matayassara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *