Thursday, January 8
Shadow

Shugaban jam’iyyar APC yawa Shugaba Tinubu Alkawarin kuri’u Miliyan 1 daga jihar Filato

Shugaban jam’iyyar APC, Nentawe Yilwatda yawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Alkawarin samar masa kuri’u Miliyan 1 daga jihar Filato.

Ya bayyana hakane a wani taron siyasa da aka gudanar a jihar.

Ya bayyana jin dadi bayan da wasu ‘yan Adawa a jihar suka koma jam’iyyar ta APC.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo:Yanda naje na gana da Turji, ko a watannan sau uku ina haduwa dashi kuma ina gaya masa ya ji tsoron Allah>>Inji Sheikh Musa Asadussunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *