
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai halarci wajan jana’izar mahaifiyar shugaban jam’iyyar APC, Nana Lydia Yilwatda Goshwe a Jos, Gobe Asabar
Me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga yace Tinubu zai taso daga Legas zuwa Jos a gobe Asabar kuma idan aka kammala, zai koma Legas a goben.