Tuesday, May 19
Shadow

Shuwagabannin Najeriya sun fi na ko ina muni>>Inji Mawaki Davido

Shahararren mawakin Najeriya, Davido ya bayyana cewa, Shuwagabannin Najeriya sun fi na ko ina muni.

Ya bayyana hakane a ganawarsa da manema labarai na Apple Music.

Davido yace Bangaren nishadantarwa na kasarnan ne ya ke bayyana irin nasarorin Najeriya da kyawawan al’adunta amma bangaren shugabanci babu kyau.

Yace waka ba wai kawai wakar bace amma tana isar da sakonni da yawa.

Karanta Wannan  Ina Kira Ga Gwamnati Da Ta Taimaka Ta Dauki Nauyin Ciyar Da Ni Ko Na Tsawon Shekara Daya Ne, Domin Ina Cikin Halin Rayuwa, Saboda Yanzu Ba Na Koshi Kamar A Baya Da Zan Iya Shan Bokiti Uku Na Kunu, Ko Yau Na Ci Masar Dubu Tara Amma Ban Koshi Ba, Jiya Ma Tuwon Dubu Goma Na Ci Amma Sai Maleji Na Yi, Inji Babba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *