Monday, October 19
Shadow

Wadda tafi kowa tsufa a Duniya ta mùtù tana da shekaru 116

‘Yar kasar Brazil da aka yi amannar tafi kowa tsufa a Duniya me suna Inah Canabarro Lucas ta mutu tana da shekaru 116.

Ta mutu ne ranar Laraba. A baya da aka taba tambayar ta game da yawan shekarunta da dalilin hakan tace daga Allah ne.

Yanzu wadda aka baiwa wannan kambu na wanda tafi tsufa a Duniya itace Ethel Caterham dake zaune a kasar Ingila wadda ke da shekaru 115.

Karanta Wannan  Ni an ce min Najeriya ba zaman Lafiya(Ana Mhuzghunawa Kiristoci) amma gashi nazo Najeriya banga wata matsalar tsaro ba>>Inji Tsohon Firaiministan Ingila Boris Johnson

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *