
Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Talata 4 ga watan Agusta na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,368 akan kowace dala.
Farashin ya dan motsa a tsakanin ₦1,362–₦1,369 a safiyar yau.
A kasuwar Bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, da Lagos da Fatakwal, farashin ya kamane akan tsakanin Naira ₦1,415 zuwa Naira ₦1,425, ya danganta mutum saye ko sayarwa zai yi.