Monday, September 7
Shadow

So nike Atiku ya zama shugaban kasa dan Mahaifinmu ya samu damar damun kudi saboda muma ‘yan Najeriya ne>>Inji dan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Dan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa, Yana son a baiwa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar damar zama shugaban kasa dan a ga kamun ludayinsa.

Saidai wani ya mayar masa da martanin cewa watau dan kai da mahaifinka ku ci gaba da samun kudi koh?

Bashir cikin Habaici ya bashi amsar cewa eh hakane muma mu dibi rabonmu, shin mu ba ‘yan Najeriya bane?

Karanta Wannan  Attajirin matashin kudancin Najeriya kuma abokin dan shugaban kasa, Cubana Chief Priest ya sayi motocin alfarma irin su Lamborghini Urus, Rolls Royce ya bayar a yi yakin neman zaben shugaban kasa Bola Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *