Monday, September 7
Shadow

Bazan sake yin aure ba amma kuma dole in sake haihuwa ko ma ta halin yaya dan ina son haihuwar diya mace>>Inji daya daga cikin zawarawan taurarin fina-finai mata

Daya daga cikin zawarawan taurarin fina-finai mata ta daga kudancin Najeriya, Regina Daniels wadda suka rabu da mijinta, Sanata Ned Nwoko tace ba zata sake aure ba.

Saidai tace amma ko ta halin kaka tana son sake haihuwa dan samun diya mace.

Regina Daniels dai tana da da namiji wanda suka haifa da Ned Nwoko wanda kuma shi kadai ne danta.

Karanta Wannan  Gwamnati na da arzikin da za ta ɗauki nauyin tafiye-tafiyen Tinubu ko mai yawan su - Minista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *