Wannan sojan ya koka da cewa, yawanci ‘yan matan da suke soyayya dasu basu da amana.
Yace yayin da suke can daji, su kuma matan a gari wasu na fita dasu suna zuwa shan Ice cream.
Ya jawo hankalin matan da cewa, su ji tsoron Allah.