
Tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa su Kwankwaso da Abba Kabir Yusuf zasu shiga APC ne dan su lalatata.
Saidai yace abinda basu sani ba shine ba zasu barsu ba.
Yace idan suna tunanin suna Yaudarar Talakawa, su gogaggun ‘yan siyasa ne ba zasu iya yaudararsu ba.