An wayi gari da ambaliyar ruwa da ba’a taba ganin irinsa ba a cikin garin Maiduguri. Ruwa ya shafe gidajen mutane a halin da ake ciki yanzu haka.
Ubangiji Allah ka basu mafita na alheri.