Wednesday, January 15
Shadow

SUBHANALLAH: ‘Yan Biñďiga Sun Yi Garkuwa Da Uban Kasar Sakajiki, Alhaji Suleman Abdullahi

SUBHANALLAH: ‘Yan Biñďiga Sun Yi Garkuwa Da Uban Kasar Sakajiki, Alhaji Suleman Abdullahi

Garin Sakajiki na karkashib karamar Hukumar Kaura Namoda ne dake jihar Zamfara.

Allah Ya kubutar da shi da sauran jama’ar dake tsare a hannunsu.

Karanta Wannan  Matatar Dangote ta ɗage fara samar da fetur a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *