Wednesday, April 8
Shadow

Subhanallahi: Arewa har an kai haka? Kalli Bidiyon yanda wasu suka fito da Iyskancin da ba’a taba yi ba a Arewa, komai na Bhadala suna yi, Anata Allah wadai dasu

Wasu matasa, Namiji da Mace sun bayyana a Shafin Tiktok sun bayyana suna aikata bhadala da ba’a taba yin irinshi a Arewa ba.

An gansu suna Runghume-Rhungume suna Sumbatar Juna da shiga daki da niyyar aikata Jima’i

Daa yawan mutane dai sun fito suna ta Allah wadai dasu.

Karanta Wannan  Jami'ar Turai ta baiwa Rarara Digiri na 3 watau Dr

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *