Subhanallahi: Wani dan Najeriya ya dauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta inda aka ga Bidiyonsa da yake ikirarin cewa, babu Allah.
Yace shi baya son taimakon Allah:
Kalli Bidiyon anan
Lamarin ya baiwa mutane mamaki inda wasu ke cewa ko dai bashi da hankali ne.