Friday, December 5
Shadow

Subhanallahi: Tauraruwar Tiktok Habiba Dorayi na shan ruwan Allah Wadai saboda sabon Bidiyon bhatsaa da ta yi

Tauraruwar Tiktok Habiba Dorayi na shan tofin Allah tsine da Allah wadai saboda Bidiyon da ta yi tana rike da nonuwanta tana kalaman batsa.

Ta yi Bidiyon ne a wani Tiktok live da suka yi ita da kawarta.

Tace Nonuwanta suna da nama sosai inda tace lokacin da aka kaita Budurwa gidan Mijinta, bai iya tabawa ba, yana tabawa tana jin zafi.

Wadannan kalamai nata sun jawo Muhawara da Allah wadai.

https://www.tiktok.com/@zaima_wan/video/7563277148627258644?_t=ZS-90iD4rcfc5x&_r=1
Karanta Wannan  Kungiyar kare hakkin musulmai ta Najeriya, MURIC ta nemi Gwamnati ta gina kotunan shari'ar Musulunci a kowace jiha

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *