Thursday, December 25
Shadow

Subhanallahi:Kalli Bidiyon ya da Wani Dan Kala Qato ya yi ridda ya koma Kirista

Wannan Bidiyon ne da Baban Chinedu yayi muqabala da wani wanda aka bayyana da matsayin dan ta tsine da yayi ridda ya koma Kirista.

A baya dai an samu matasa daga jihohin Katsina, da Adamawa da suka yi ridda suka zama Kirista.

Karanta Wannan  Matatar man fetur din Dangote zata fara fitar da man fetur din zuwa kasashen Africa guda 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *