Ga sunayen soyayya na mata kamar haka:
Honey
Girly
Sweetheart
Sexy
Choco
Princess
Lovely
‘Yar Yarinya
Me kyau
Tawan
Me sona
Matata
Budurwata
Kayan Marmarina
Me haske
The one and only
Sarauniya
Gimbiya
Alawata
Ice cream
Burger
Gurasa
Colour TV
Masoyiyata
Kin Hadu
Likita
Farin cikina.
Sikarina
Sugar
Zuma
Softy
Lollipop
Sinadarina
Zuciyata
Numfashi
Rabin Rai
Madubi
Gilashina
Harshe
Yawuna
Kece
Uwar ‘yayana
Shokin dina
Makunnina