Wednesday, January 15
Shadow

T-Pain na nufin wahala ta karamin lokaci, Tinubu zai sake cin zabe a 2027>>Inji Doyin Okupe

Tsohon kakakin shugaban kasa, Doyin Okupe ya bayyana cewa, ‘yan Najeriya zasu sake zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben shekarar 2027 me zuwa dan ya kammala shekaru 8 kamar ya da doka ta bashi dama.

Okupe ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels.

Yace idan Tinubu ya magance matsalar wutar lantarki sannan ya maganace matsalar man fetur sannan ya magance matsalar abinci to ‘yan Najeriya da kansu zasu fito au ce sai shine suke so ya ci gaba da mulki a shekarar 2027.

Yace kuma sunan T-Pain da ake gayawa Tinubu yana nufin wahala ce ta dan lokaci wadda nan gaba zata zama abin Alheri.

Karanta Wannan  Mu talakawa ne ba za mu iya yin belin yaranmu ba - Iyayen yaran da aka tsare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *