Saturday, April 4
Shadow

Takarar Peter Obi a matsayin shugaban kasa, Kwankwaso ya maza mataimaki zata kayar da Tinubu Zabe inji dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa, tsayawa takarar Peter Obi a matsayin shugaban kasa, Kwankwaso yayi masa mataimaki ne zasu kayar da Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zabe.

Ya bayyana hakane a X inda yace wannan hadi yana baiwa APC tsoro.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:An hango Soja Ruwa, AM Yerima da suka yi tirka tirka da Wike a wajan wani Bikin Kirsimeti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *