Friday, December 5
Shadow

Taron rudaddu ne suka kafa jam’iyyar ADC>>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa taron rudaddu ne suka kafa jam’iyyar ADC.

Shugaban ya bayyana hakane a wajan babban taron jam’iyyar APC wanda aka yi jiya inda anan aka zabi Prof. Nentawe Yilwatda a matsayin sabon shugaban jam’iyyar.

Shugaba Tinubu yace sauran ‘yan siyasar dake jam’iyyun Adawa su bar jirgin ruwa me nutsewa su dawo jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Salon Hotunan Shagalin Bikin Wata Amarya Da Kawayenta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *