Friday, January 2
Shadow

Tauraron dan kwallon Najeriya Victor Osimhen ya saiwa kansa sarka ta sama da Naira Biliyan 1 dan murnar bikin zagayowar ranar Haihuwarsa

Dan kwallon Najeriya, Victor Osimhen ya saiwa kansa sarka ta sama da Naira Biliyan 1 saboda murnar cika shekaru 27.

An ganshi yana saka sarkar ta gwal yana nuna farin cikinsa.

Karanta Wannan  Sai da Buhari ya amince sannan na bar APC zuwa SD, Saboda babu wani abun da nake yi ba tare da na sanar da shi ba>>El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *