Wednesday, October 14
Shadow

Tauraron dan kwallon Najeriya Victor Osimhen ya saiwa kansa sarka ta sama da Naira Biliyan 1 dan murnar bikin zagayowar ranar Haihuwarsa

Dan kwallon Najeriya, Victor Osimhen ya saiwa kansa sarka ta sama da Naira Biliyan 1 saboda murnar cika shekaru 27.

An ganshi yana saka sarkar ta gwal yana nuna farin cikinsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda mawaki Burna Boy ya sayi motar Dala Miliyan $9 ta Bugatti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *