Monday, October 5
Shadow

Tauraron Streamer na Najeriya, Peller ya nuna Shanu 12 da zai yanka a bikin aurensa da Budurwarsa Jarvis

Tauraron Streamer, Peller ya nuna Shanu 12 da zai yanka a bikinsu da Budurwarsa, Jarvis.

Ya nuna hakanne a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta inda masoyansa ke ta yabawa da fadar cewa za’a sha Biki na gani na fada.

Hakanan an ga Hotuna da Bidiyo na Prewedding dinssu.

Saidai abinda yafi daukar hankali shine ganin cewa ashe Peller tuni ya dirkawa Jarvis ciki.

Karanta Wannan  Cikakken Bidiyon Gwamnan Kano ya bayyana inda aka ga ashe ba kwanuka yake bayarwa tallafi ba gidan marayu yaje shine dan ya nuna kauna garesu yake raba musu kwanuka dan su je a zuba musu abinci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *