Monday, August 3
Shadow

Tinubu baya son gaskiya, an gaya masa yaki ji, kuma hakan zai sa ya fadi zaben 2027>>Inji Primate Ayodele

Babban Malamin Coci Primate Ayodele ya bayyana cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu baya son a gaya masa gaskiya.

Ya jinjinawa limaman cocin Katolika da suka je har fadar ahugaban kasar suka gaya masa halin da ‘yan Najeriya ke ciki.

Yace gaskiyace ‘yan Najeriya na cikin wahala ko yaji ko karya ji wannan ya rage nasa amma an gaya masa gaskiya.

Yace kuma shugaban kasar zai fadi zabe a 2027, na kusa dashi zasu kaishi su baro

Yace kuma abin ba zai masa dadi ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ahmad XM ya baiwa Abokinsa, Yahya Crypto gudummawar Dala Dubu Goma a wajan bikinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *