Saturday, September 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila da Gwamnan Lagos Sanwo Olu ke buga Kwallo

An hangi Gwamnan Lagos, Sanwo Olu da shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila suna buga kwallo.

Sun rika fasin fasin inda daga karshe Gbajabiamila ya saka kwallon a raga.

Saidai masu suka sun ce hakan bai dace ba lura da cewa wannan abu da suke babu ta yanda zai amfani Talaka.

Karanta Wannan  Hisba ta kama matasan da ba sa yin azumi da masu askin banza a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *