Friday, January 23
Shadow

TIRKASHI: Wani likita dake Zaria ya ajiye aikin shi saboda Miniɲg din HAMSTER

TIRKASHI: Wani likita dake Zaria ya ajiye aikin shi saboda Miniɲg din HAMSTER.

Ma’aikacin Asibiti mai suna Pharm Musa A Bello Zaria, ya bayyana takkaddar ajiye aikin shi a safinshi na Facébooķ inda ya bayyana cewa ya ajiye aikin nashi ne kan saran tsammanin fashéwar HAMSTER wanda zai zama miloniya ya bude kamfanoni da kudin Mining din tare da daukar ma’aikata aiki a karkashin kamfanin nashi.

Wace shawara zaku bashi?

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: An Kama Hanyar Zuwa Daurin Auren Mawaki Rarara Da Aisha Humaira A Garin Maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *