Sunday, April 19
Shadow

TIRKASHI: Wani likita dake Zaria ya ajiye aikin shi saboda Miniɲg din HAMSTER

TIRKASHI: Wani likita dake Zaria ya ajiye aikin shi saboda Miniɲg din HAMSTER.

Ma’aikacin Asibiti mai suna Pharm Musa A Bello Zaria, ya bayyana takkaddar ajiye aikin shi a safinshi na Facébooķ inda ya bayyana cewa ya ajiye aikin nashi ne kan saran tsammanin fashéwar HAMSTER wanda zai zama miloniya ya bude kamfanoni da kudin Mining din tare da daukar ma’aikata aiki a karkashin kamfanin nashi.

Wace shawara zaku bashi?

Karanta Wannan  Ni na fara yin takarar Musulmi da Musulmi na ci zabe, kuma Tinubu ma yayi ya ci zabe, idan wani ya isa ya gwada yin Kirista da Kirisa muga ko zai kai labari>>El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *